![]() |
| Da fatan an yi Sallah lafiya |
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu!
Dandalin Shu`aibu Abdullahi
Sa`id Nguru, na taya daukacin al`umar Musulmi murnar babbar Sallah, da fatan za
a ci gaba da shagulgulan Sallah lami lafiya.
Da yake matasa su ne kashin
bayan al`uma, wannan Dandali na jan hankalin matasan, da su yi karatun ta
nutsu, wajen kauce wa aikata munanan dabi`u a lokutan bukukuwan Sallar.
Allah ya karbi ibadunmu, ya
maimaita mana ta badin badada da rai da lafiya, amin.

No comments:
Post a Comment